Fried Couscous

Mum Aaareef
Mum Aaareef @cook_17475778
Portharcourt/Zaria

Iyalinah suna son Wannan griki. #Couscous

Fried Couscous

Iyalinah suna son Wannan griki. #Couscous

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

35minutes
2 yawan abinchi
  1. 1Couscous
  2. Kayan kamshi
  3. sinadarin Dandano
  4. Mai kadan
  5. Hanta
  6. Green pp, Albasa slice
  7. Carrot
  8. Kayan miya

Umarnin dafa abinci

35minutes
  1. 1

    Ki jajjaga kayan miya tareda garlic DA cittah, ki aje agefe

  2. 2

    Kizuba Mai kadan ki Soya Couscous inki ki tsane, kizuba kayan Miya tareda sinadaran Dan da no kizuba Maggy d duk abunda na lissafo

  3. 3

    Zuba hanta ya turaru, tareda carrot albasa d green pp idan yayi saiki zuba rua Dan kadan kisa couscous y turaru shkenan

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Mum Aaareef
Mum Aaareef @cook_17475778
rannar
Portharcourt/Zaria
Kitchen Is My Pride & My Happiness
Kara karantawa

Similar Recipes