Tura

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko a yanka carrot da green beans a aje agefe

  2. 2

    Se axuba Mai a tukunya axuba albasa da kayan Miya sannan a saka sinadarin dandano curry da thyme

  3. 3

    Idan ya soyu a tseda ruwa Amma ruwan bame yawa ba don couscous bayason ruwa dayawa saboda chabewa

  4. 4

    Se asaka carrot da green beans aciki yadan dahu ba lugub ba,sannan axuba couscous din

  5. 5

    Kar acika wuta don besan wuta,idan yadahu a sauke,,aci lafia

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Hadeexer Yunusa
Hadeexer Yunusa @smarty_bakes66
rannar
Kaduna
ina qaunar dafa abunci..abun alfahari na ne
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes