Ardeb -- tamarind juice

@Tasneem_
@Tasneem_ @cook_19700052
Abuja

Yanada dadi sosai gsky

Ardeb -- tamarind juice

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Yanada dadi sosai gsky

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

45mintuna
4 yawan abinchi
  1. 1 cupTsamiya
  2. Na'ana'a cikin hannu
  3. Bawon abarba
  4. 1/2Sugar
  5. Lemon grass
  6. Citta/kanunfari/cinnamon
  7. 3 cupsRuwa

Umarnin dafa abinci

45mintuna
  1. 1

    Ki hada su duka ki dafa in ya tafasa saiki sauke ki tace saikisa qanqara ki sa sugar ki juya zaki iyasa Sprite a ciki cike nan

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
@Tasneem_
@Tasneem_ @cook_19700052
rannar
Abuja
I like anything about cooking and baking 🍲🧀🍪🧁🎂
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes