Kayan aiki

  1. beetroot
  2. Shinkafa
  3. Mai
  4. Maggi
  5. Curry
  6. Gishiri
  7. Tafarnuwa
  8. Albasa
  9. Bay leave
  10. Food colour
  11. Kayan kanshin girki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko na wanke shinkafa ta acikin kwandan tace taliya na barta ta bushi sosai Kamar ba wanke ba.
    SE na zuba Mai acin gasko na barshi ya Yi zafi, sanna na dauko shinkafar nan na soya ta sama sama, na tsame ta na ajiye, ta

  2. 2

    SE na dauko beetroot Dina na wanke shi na bare shi, sanann na wanka na markada rabi na bar rabi ban, markada ba

  3. 3

    Sannan na Dora tukunya ta Akan wuta na zuba Mata ruwa dae yanda nake ganin ze Ashe ni dafa, shinkafar, sanna na dauko wannan beetroot din na tace shi na zuba acikin ruwa, da Dan attaruhu da tafarnuwa da Maggi da duk abinda na fada abaya Banda albasa

  4. 4

    Ta tafasa na zuba shinkafar nan Dana soya Amma raba ta biyu nayi kafin na zuba na zuba ta ta dawu kamar dahuwar shinkafa normal snn na dauko albasar da ban saka ba na saka shikenan na sauke Dan turirin shinkafar se dafa albasar

  5. 5

    HAKA nayi a dayar color din ma amma shi food colour na saka a menakwan beetroot din da na saka acan 😊

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Halima Maihula kabir
Halima Maihula kabir @cook_29516083
rannar
Tin Ina yarinya Ina son girki, Kuma zama me girka abinci buri nane, Ina son na zama chef 👩‍🍳..
Kara karantawa

sharhai (3)

BJ.cocoacrunchy🇹🇭
BJ.cocoacrunchy🇹🇭 @bj_cocoacrunchy
Delicious 🍴🍴🍴😋😋😋👍👍👍

Similar Recipes