Taliya yara da Dankali

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

20mintuna
  1. Indomie leda daya
  2. Dankali guda biyu
  3. Jajjagen Attaruhu da albasa
  4. Mai cokali abinci daya
  5. Hanta ko nama

Umarnin dafa abinci

20mintuna
  1. 1

    Zaki soya jajjagen ki tsayar da ruwa sannan ki zuba dankali su tafaso tare yayi laushi sai ki zuba indomie ki zuba spices ki juya ki bata 8minutes ta dahu ana iya ci da hanta ko naman kaza.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Bint Ahmad
Bint Ahmad @Bint92
rannar
Sallari,Kano Nigeria.
For me,the kitchen is the most special room in the house.Its a place for adventure -not drudgrey,but discovery,sharing and showing off with friend's,trying new ideas.♡☆
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes