Qosan doya

deezah
deezah @cook_18303651

Yana da dadi sosai especially inza kai breakfast

Qosan doya

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Yana da dadi sosai especially inza kai breakfast

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Doya
  2. Onion
  3. Pepper
  4. Egg
  5. Spices
  6. Salt and maggi
  7. Flour
  8. Oil

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Za’a fere doya da farko awanketa

  2. 2

    Se’ayi grating da abun goge kubewa

  3. 3

    Se’asa spices dasu maggi da egg da flour da albasa da akan yanka

  4. 4

    Kamar yadda kuka gani a hoton se a juya sosai asa mai a wuta inyai zafi afara diba kaman qosai ana soyawa.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
deezah
deezah @cook_18303651
rannar

sharhai

Similar Recipes