Cucumber juice

chef jeedoh👩🍳 @cook_24961208
Umarnin dafa abinci
- 1
Sai a yanka cucumber kanana asaka a blender sai a saka na a na a da ginger sai ayi blending dinsu
- 2
Saiki dauko jug ki juba sugar kinarka shi saiki dauko kayan da kika nika saiki tace akan sugar sai ki saka lemon tsami sannan saiki xuba lacasera akai da sprite duk akai sai ka saka na a na a akai da cucumber don su kara jikuwa
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
Cucumber mint juice
Duk wasu abubuwan da suke da amfani ga jikin dan adam akwaisu acikin lemon,wannan abin shan yanada amfani sosai Yakudima's Bakery nd More -
Cucumber and mint leaves juice
#Ramadansadaka Wannan juice Yana da dadi musamman kayi iftar dashi Afrah's kitchen -
-
-
-
-
Lemon cucumber
Wannan lemo ne wanda a koda yaushe ina yinsa sabida dadinsa da kuma amfaninsa a jiki sannan ga saukin yi. karima's Kitchen -
-
-
-
Lemon zogale /Moringa juice Healthy juice
#FPPC wannan lemo Yanada matukar muhimmanci ajiki ga dadi ga maganinafisat kitchen
-
-
-
-
Lemon cucumber da ginger da lemon tsami
#PAKNIG maigidana yana son lemon ginger shiyasa nake yawan yi gashi da dadi ga kuma sauki kuma yana da sawqin kashe kudi. Hannatu Nura Gwadabe -
Ginger drink
Abinshane mai kara lapia amma mai ulcer bai kamata yasha ba sosai saboda akwai Dan yaji da zami Wanda hakan na iya tayar da ita ulcer din. Meenat Kitchen -
-
-
-
Cucumber juice
Wana hadin cucumber baa sa mai sugar sana yawa shanshi yana rage kiba da tumbi Maman jaafar(khairan) -
-
-
-
Beach Cucumber juice
#FPPCCucumber nada amfani sosai idan baza ki iya ciba sai ki amfani da ita da sauran abubuwa ki hada beach cucumber juice. Zainab Jari(xeetertastybites) -
Zobo chapman
#LEMU....wannan hadin sai kin gwada zaki bani labari uwargida saboda idan kina sha zama ki rasa me kike shane don bara ki banbance shi dana kanti ba Mrs Ghalee Tk Cuisine -
-
Cocumber juice
Gsky lemon Nan akwae Dadi kwarae ga sawqin hadawa sae an gwada......za'a ban labari Zee's Kitchen -
Zobo
#nazabiinyigirki wannan zobon itake wakiltata akoda yayshe inason shan zobo arayuwata sbd yanasakani farinciki da annushuwa TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13298955
sharhai