Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 4 cupsmadara
  2. sugar 1and half cup
  3. 3 cupsmai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaa zuba madara 4cups a bowl

  2. 2

    Se a zuba sugar asa ruwa kadan

  3. 3

    Ajuya sosai se a mulmula round

  4. 4

    Asa mai a kwasko yayi zafi kadan se ana sawa ana soyawa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sabiererhmato
Sabiererhmato @sabiramato
rannar
Kano
Love to cook something new
Kara karantawa

Similar Recipes