Sinasir da miyar ganyett

Haulat Delicious Treat
Haulat Delicious Treat @cook_18983247
Gombe

Sinasir girki ne me dadi da qayatarwa ,kuma ba nauyi ne dashiba ,zanso kuma kugwada 😋 inajiran ku😁😁

Sinasir da miyar ganyett

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Sinasir girki ne me dadi da qayatarwa ,kuma ba nauyi ne dashiba ,zanso kuma kugwada 😋 inajiran ku😁😁

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Farar shinkafa
  2. Yis
  3. Siga
  4. Gishiri
  5. Mangyada
  6. Ganyen alayyahu
  7. Tarugu da albasa
  8. Tumatur
  9. Dandano

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaki wanke farar shinkafanki ki markada

  2. 2

    Bayankin markada seki zuba yis da suga da gishiri kasan,se ki ajiye a guri me zafi ko a Rana

  3. 3

    Inyatashi seki Dora kaskon suyanki awuta amma kar wutan yayi yawa saiki dau tissue paper kishafa mangyada a kaskon kifara soya inkin zuba seki rufe da murfin kaskon inyayi seki cire basekin juya ba in gefe daya yayi shikenan

  4. 4

    Miyan ganye, zaki yanka ganyen alayyahonki kiwanke,seki jajjaga kayan miyanki,kidora mai a tukun yanki inya soyu kizuba jajjagen kayan miyanki kisoya kizuba Dan dano yanda ze isa kisa ruwa inkinaso sekizuba ganyen alayyahonki aciki after 3_5 minutes kisauqe kiyi serving done.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Haulat Delicious Treat
Haulat Delicious Treat @cook_18983247
rannar
Gombe
girki yanasani nishadiinajin dadi aduk lokacin da nake girki
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes