Kayan aiki

  1. 2 cupflour
  2. 1/2 cupsugar
  3. 1 cupmai
  4. 5Kwai
  5. 2tspn baking powder
  6. 1tspn vanilla flavour

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki fasa kwai a kwai ki zuba sugar da mai kiyi whisking har se komai ya narke

  2. 2

    Ki tankada flour a ciki ki zuba baking powder ki juya da kyau se komai ya hade

  3. 3

    Ki zuba flavour ki gauraya

  4. 4

    Ki kunna toaster in tayi zafi ki sa tissue ki goge se ki zuba hadin cake a ciki ki cikata ko ina ya samu ki rufe

  5. 5

    In ya gasu zata kashe kanta se ki cire ki zuba wani haka zakiyi har ki gama

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Hauwa Rilwan
Hauwa Rilwan @hauwaskitchen
rannar
Sokoto
I love cooking though I'm not perfect but trying to be
Kara karantawa

Similar Recipes