Butter cream frosting

Sumieaskar
Sumieaskar @cook_14164703
Bompai Kano

Mutane da yawa Basu son butter cream frosting Amma wannan hadin na daban ne

Butter cream frosting

Mutane da yawa Basu son butter cream frosting Amma wannan hadin na daban ne

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 500 gicing sugar
  2. 2butter (unsalted)
  3. 3 tbspmadara
  4. 1/2 tbspvanilla flavour
  5. 1 tspmilk flavour
  6. Food coloring

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki samu ruba me kyau ki sa butter ki sae ki fara juyawa sannan ki samu icing sugar ki tankade

  2. 2

    Sae ki kawo icing sugar kina zuba Kofi bayan Kofi kina juyawa har sae butter tayi laushi koma tayi haske,ki sa flavours naki gabadaya ki juya su

  3. 3

    Sae ki zuba Madara.ki sa shi a fridge yayi minti 10 bayan nan ki fito dashi

  4. 4

    Ki gyara cake dinki in da yayi tudu ki yanke shi sai ki shafa frosting (1st layer)

  5. 5

    Ki daura wani a kai sai ki shafa frosting din duka jikin sa in kina bukatan line din jiki sae kisa scraper.ki kawo ragowan butter ki zuba color din a ciki ki juya ya hade sae ki kawo piping bag da nozzles ki hada shikenan sai ki karasa kwalliya

  6. 6

    8inches 2layer Frosting

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Sumieaskar
Sumieaskar @cook_14164703
rannar
Bompai Kano
cooking is ma hobby
Kara karantawa

sharhai

Khadijah Abdulsalam
Khadijah Abdulsalam @cook_19223547
Pls more explanation Kamar yayi za zuba butter, lcing sugar iren 2 layers

Similar Recipes