Tamarind syrup

Yayu's Luscious
Yayu's Luscious @cook_18086578

Yana taimakawa wajen yin lemon Mai dari

Kara karantawa
Gyara girkin
See report
Tura

Kayan aiki

10mintuna
15 mn
  1. 1 cupStamina
  2. 1 cupSuga
  3. 2 cupRuwa
  4. Bawon Abarba

Umarnin dafa abinci

10mintuna
  1. 1

    Zaki gyara tsamiyar ki ki wanke ta Sai ki wanke bawon abarba ki zuba suga a tykunya kisa tsamiyar da ruwa da bawon abarba Sai ki rufe ya dahu zuwa 5 mn

  2. 2

    Sai ki tace ki qara maida Shi ruwa ki dafa 4 mn Sai saike idan ya huce ki zuba a kwalba kisa a freezer idan Zaki lemo ki dinga sakawa kusha Dadi 😋

  3. 3

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

sharhai

Wanda aka rubuta daga

Yayu's Luscious
Yayu's Luscious @cook_18086578
rannar

Similar Recipes

More Recommended Recipes