Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko zanjika sirfaffen gero tsawon Rabin awa inwanke inrege akai markade zansa yeast,flour, dafaffiyar shinkafa injuya inrufe awaje me dumi yatashi.
- 2
Idan yatashi zanyanka albasa inzuba aciki injika kanwa insa ruwan kanwa kadan insa gishiri kadan inzuba karkashi injuya.
- 3
Indura tanda awuta Idan tayi zafi insa mai inzuba kullin ludayi daya acikin kason Idan yasuyo gefe injuya daya gefen Idan yayi inkwashe acida kuli ko yaji
Yanayi
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes
-
-
-
-
Wainar gero
A gaskiya wainar nan tayi dadi sosai godiya ga chef salma ta saboda ita tayi na gani nima nayi kuma munji dadin ta sosai nida iyalaina Umma Sisinmama -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Wainar gero ta musamman
Wainar gero tana daya daga cikin abincin hausawa, tanada dadi sosai ta samo asali ne tun a zamanin kakanninmu, wannan shine karo na farko da na gwada yi, sai gashi tayi kyau tayi dadi kowa yana ta santi..#iftarrecipecontest Khady Dharuna -
Wainar shinkafa
#team6lunch waina akwai dadi sosai ko da bakaci da miya ba,zaka iya cinta ma haka koka sha da lemo ko shayi.seeyamas Kitchen
-
-
-
-
-
-
Lamba
Abinchin yarene amma akwai Dadi musamman Inka Bada masa yaji da Mai ai wuni zakayi ba yunwa.. kujarraba Mom Nash Kitchen -
Wainar gero da kuli kuli
wannan wanar akwai da dadi ga kuma karin lfy iyalina nasanta dasafe . hadiza said lawan -
-
Wainar gero
Ina da gero da yawa na rasa me zanci so sai kawai na yi tunanin in yi wainar gero nd I was soo mashaa Allah. Bilqees's Kitchen -
Masar Gero
#mysallahmealWannan shine Karo Na farko Dana jarraba yin masar gero Kuma tayi Dadi sosai sarakuwata Taji dadinta a matsayin abincin da nayimata Na murnar bikin sallah Nusaiba Sani -
-
-
Rice balls
Dadin shi ba'a magana sai kin gwada. Sabon sample ne na sarrafa shinkafa Ummeeh Zakeeyyah's Delicacies
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13743705
sharhai