Chocolate chips cookies

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar

Wana cookies din nayi shine ma yara ma school lunch box dinsu kuma yayi dadi

Chocolate chips cookies

Wana cookies din nayi shine ma yara ma school lunch box dinsu kuma yayi dadi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1and half cup flour
  2. 150 gbutter
  3. 1/4 cupwhite sugar
  4. 1/4 cupbrown sugar
  5. 1/2spoun baking powder
  6. 1/2spoun baking soda (optional)
  7. 1spoun vanilla extract
  8. 1egg

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zakisa butter kisa white and brown sugar

  2. 2

    Ki hadesu sosai sekisa kwai da vanilla extract

  3. 3

    Kisa flour, baking powder da baking soda

  4. 4

    Ki hade sekisa chocolate chips ki hadesu

  5. 5

    Ki mulmula round shape kisa a oven ki gasa shikena

  6. 6

    Naci nawa da madara mai sanyi

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

Similar Recipes