Tuwon shinkafa miyar kubewa busar shiya

Aunty Subee
Aunty Subee @suwaiba26755
Kano State

Alhamdulillah Gaskiya tuwo abune me dadi mu Samman ga iyayen mu nayinine sabida da mai haifa a.

Tuwon shinkafa miyar kubewa busar shiya

Alhamdulillah Gaskiya tuwo abune me dadi mu Samman ga iyayen mu nayinine sabida da mai haifa a.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Awa 2mintuna
  1. 4Farar shinkafa kofi
  2. Ruwa yadda zata nuna
  3. Attarugu
  4. Albasa
  5. Kayan kamshi
  6. Naman rago
  7. Magg da gishiri
  8. Manja soyayya
  9. Daddawa
  10. Wake
  11. Kubewa bushash shiya

Umarnin dafa abinci

Awa 2mintuna
  1. 1

    Zaki jika shinkafa tsahon awa 1

  2. 2

    Seki dorata a wuta taita daguwa harse tayi laushi seki sauke ki tuketa seki maida ya turara seki kwashe abunki a leda ki daure🥰

  3. 3

    Yadda zakiyi miyar

  4. 4

    Zaki hada kayan miyan ki ki daga a turmi seki zuba a tukunya bayan Kin soya albarsa da mai

  5. 5

    Seki wanke nama kisa ki yanka albasa kisa waken nan duka komai kihada seki rufe yaita nuna harse naman nan da wake sunyi kaushi seki kada niyar ki

  6. 6

    Shikenan mungama se aci dadi lpy👏🏾

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Aunty Subee
Aunty Subee @suwaiba26755
rannar
Kano State

Similar Recipes