Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki samu naman kai sai ki wanke shi tas sanan ki zuba shi a tukunya ki kawo ruwa ki zuba ki yanka albasa guda 2 a ciki sanan kisa su kayan kamshi ki
- 2
Bayan nan sai ki kunna wutar ki ki bashi minti 30 idan ya dauko dahuwa sai ki kawo cokali na karfe kisa a ciki sanan ki kawo kayan miya da kika markada ki zuba ki kawo maggi da curry ki zuba
- 3
Bayan nan sai ki rufe ki bashi awa daya idan bai dahu ba ki kara masa lokaci har sai ya nuna yanda kike so shikenan zaa iya ci da bread ko kuma haka nan
Similar Recipes
-
-
Farfesun naman kai
Hanya mai sauqi na sarrafa naman kai,na koya ne dga wajen mahaifiyata Afaafy's Kitchen -
-
Farfesun naman rago
A duk lokacin da nake mura nakan bukaci farfesu ko wane iri ne domin samun waraka INA matukar son farfesu. #farfesurecipecontest Meenat Kitchen -
Farfesun naman kai
Ina matukar son romon kai musamman idan yasha ishashshen attaruhu 😋 Umm Muhseen's kitchen -
-
Naman kai da kafa
Yanayin damuna najin kwadayi ne🤣ina zaune sena tuna inada ragowar naman kai din ragona na sallah sena dauko shi na sarrafa shi kuma gaskiya munji dadin shi khamz pastries _n _more -
-
Farfesun Naman Sa Mai daddawa
Ina son sa Daddawa a farfesu saboda yana min dadi sosai.Barka da Juma'a. Aunty Jamila Tunau and Aunty Mariya. Yar Mama -
Farfesun naman kan sa
Naman kai yana d matukar dadi musamman in ya dahu yyi laushi sannan yana da matukar dadi idan aka hadashi d gurasa ko biredi#Namansallah girki daga mumeena’s kitchen mumeena’s kitchen -
-
-
-
Farfesun kan rago
#NAMANSALLAHNaman Kai da kafan rago na daga cikin Naman layya, wanda mutane da dama basa bashi mahimmanci, da yawa kyautar da shi suke, wasu Kuma basa ci kwata kwata, ni Kuma nakan yi farfesun shi bayan an kwana biyu da sallah saboda a ganina babu girmamawa da za a wa naman Kai Wanda ya wuce ayi farfesu kasancewar ina matukar son farfesun Naman Kai, a takaice ma, shine farfesun da na fi so sama da kowane irin farfesu, musanman idan na sameshi a kalaci, nakan hada shi da burodi ko waina ko sinasir ko Kuma na ci shi hakanan Mufeeda -
-
Parpesun naman zakara
Ina matukar son parpesun naman kaza ko zakara musamman irin wannan lokaci na yanayin albasa saboda na yanka albasa da yawa na zuba aciki,kai😋 dadi sosai ga kanshin albasa yana tashi. #parpesurecipecontest Samira Abubakar -
-
-
-
Parpesun naman rago
#parpesurecipecontest naman rago yana da matukar amfani a jikin dan adam,yana cikin nau'in abincin gina jiki,saboda haka yana da kyau a kalla koh sau daya ne a sati aci naman rago. Parpesun naman rago yana da matukar dadi barin idan yaji kayan hadi,parpesun naman rago zaa iya ci da breadi,shinkafa koh taliya da abubuwa da dama. Ina son parpesun naman rago sosai sbd yana da dadi barin in yayi yaji.fatima sufi
-
Farfesun kaza
#Hi Maigidana yana son naman kaza kuma Yana fama da mura shiyasa na sarrafa shi ta hanyar yin farfesu mai yaji da ruwa ruwa. Hannatu Nura Gwadabe -
-
Parpesun naman zabuwa
Wato parpesu dai shima wani nau'i ne na abinci wanda mutum ko baya marmarin cin abinci zai iya cin parpesun musamman da romo,kuma gaskia naman zabuwa yana da zaki da gardi sosai 😋😋😋 aci a shanye romon #iftarrecipecontest Mrs Maimuna Liman -
Farfesun Naman Sa
Yanayin damuna akwai sanyi da mura in mutum na Shan farfesu zai ke rage sanyi Yar Mama -
Farfesun Kai Da Kafar Saniya
Al'adace ta mallam bahaushe inyayi yanka sai anyi farfesun kai da qafa#gargajiya Jamila Hassan Hazo -
-
-
Farfesun naman karamar dabba
Wayyo anan gun ba a magana, Idan ina shan roman sa musamman ya dahu yayi luguf har naman ya fara fita daga kashin akwai dadi kana sha kana kurbar roman nama.....#1post1hope Khady Dharuna -
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13845893
sharhai