Ruwan bunu (tea)
Ya wartsakar wa Kuma Yana taya hira
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki Sami tukunya Mai tsafta ki zuba ruwa suga kanin fari citta da ganyen shayi Sai ki rufe ya tafasa
- 2
Idan ya tafasa Sai ki sa na'a na'a da lemon grass
- 3
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
Spicy tea
hadin wqnnan shayi hadi ne mai kara lfy don yana maganin hawan jini,ciwon suga da sauran su,yana kuma wartsakkar da gajiya ga kuma dadi a baki.Ba zaka san tym din da zaka shanye flask daya na wannan tea din bamama's ktchn
-
-
Shayi mai qara lahiya
Garin yayi Sanyi saboda ruwa da akayi, wannan shayi shi zai dimama jiki kuma ya qara lahiya ajiki. Ina gayyatar @jaafar Walies Cuisine -
-
-
Baqin Shayi Mai Kayan Qanshi☕
Wannan shayi yana da matuqar amfani ga lafia, bare ma mutum na mura ko tari ko kuma zazzabi zai ji dadin jikin sa idan ya shaa. Ummu Sulaymah -
-
-
-
-
-
-
Shayin zobo da girfa
Wannan shayin yana wartsakarwa yana sa magidanta nishadi Kuma yana da Dadi yana gyara dandanon bakiYayu's Luscious
-
-
Black tea
Bana iya buda baki da komai in bada ruwan shayi ba saboda matikar tasirin ruwan zafi ajikin dan adam. Uwargda kiyi kokari sabawa da shan ruwan zafi yayin buda baki, don samun cikakkiyar lapia. Ummeeh Zakeeyyah's Delicacies -
-
-
Tamarind juice (lemon tsamiya)
Yana dadi matuqa ga amfani ga lapiyar jiki.#Ramadansadaqa Amina's Exquisite Kitchen -
-
-
Hot spicy tea
Yana da Dadi sosai kuma Yana wanke kwakwalwa Yana gyara murya da maganin mura @Tasneem_ -
-
Hadadden zobo😘😘
#zobocontest , Binciken ya nuna cewa ganyen Zobo ya kunshi sinadarin citric acid, Malevich acid da kuma tartaric acid wadanda ke taimakawa wajen Rigakafin Cututtukan suga da hawan jini.Da yake karin haske game da binciken, Dakta Ochuko ya ce yana da muhimmanci a rika shan ruwa Zobo a duk lokacin da aka kammala cin abinci ba tare da sanya masa sikari ba don ganin ba a gurbata sinadiran da ke cikinsa.Ya ce bin wannan tsari na shan Zobo yana taimaka wa wajen rage kiba, sanyi da. Wasu Cututtuka. Sai dai kuma kwararren ya yi gargadin cewa shan Zobo ga mai juna biyu(Ciki) yana da hadari saboda yana iya zubar da jikin .Ya ci gaba da cewa zobon zai iya haifar da zazzabin da jan ido ga mai juna biyu amma ya nuna cewa duk da yake babu wata shaida kan ill ar shan Zobo ga mai shayarwa, ya ba bada shawarar kaurace masa. Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝 -
Cucumber and mint leaves juice
#Ramadansadaka Wannan juice Yana da dadi musamman kayi iftar dashi Afrah's kitchen -
-
Tea Spice
Tea Spice by rashows cuisines Wanna hadin kayan shayin Yana da dadi sosai,da Kara armashi ga kamshi me gamsarwa,mu guji dafa shayi batare kayan dandano masu Kara armashi da da natsuwa. #ichoosetocook #nazabiinyigirki R@shows Cuisine -
-
-
Shayin mura
Idan kina fama da mura ko ciwon makogaro ko duk wani nauin sanyi zakiyi wan nan hadin shayi minti kadan zakimu sauki yara na sha manya na sha me ciki na sha kowa da kowa na iya sha. Abinda nafiso game da wan nan shayin shine kamshinsa🤩😋 khamz pastries _n _more
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13876539
sharhai