Gullisuwa

Jiddah's Kitchen @Jiddah_aliyu2021
Umarnin dafa abinci
- 1
Kisamu madarar gari ki kwaba da sugar da flavor da Dan karfi sai ki mulmula saiki daura manki a wuta kina soyawa har kigama.
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Gullisuwa
#ALAWA madari Abu ce Mai dadin gaske da bada lafiya, nikan sarrafata ta yanda nake so Kuma nasan zai gamsar. Walies Cuisine -
-
-
-
-
-
Gullisuwa
Muna xaune Bayan mun gama cin Abinci dare,Se mai gida yace yana Jin kwadayi,Na rasa me xan Dan samar masa me Dan saukin sarrafawa,Shine nayi masa Gullisuwa Sabida yana sonta sosai Yummy Ummu Recipes -
Gullisuwa
Kawai naji ena son gullisuwa irin mai danqo da dadi kawai nakira wata qawata i was like Mbello kiban recipe na gullisuwa irinta junction...lol kuma nayi tayi dadi sosai thank you so much Ummee Mbello Allah ya qara zaqin hannu..Ameen Hannatu Nura Gwadabe -
-
-
-
-
-
-
Gullisuwa
Gaskiya inajin dadin gullisuwa sosai kuma gata dasaukin sarrafawa batare da ansamata abubuwa dayawa ba Ummi Shu'aibu isah -
-
-
Gullisuwa Mai kwakwa
Akwai Dadi sosai musamman kadan tauna kwakwannan.. hm yarana sunaso Mom Nash Kitchen
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13878233
sharhai