Idomie with egg
Ga dadi ga saukin sarrafawa
Umarnin dafa abinci
- 1
Kizuba ruwa a tukunya daidai indomie dinki idan yatafasa saiki saka indomie da nikakkun kayan miyanki saiki saka maggi saiki rufe ta dahu.
- 2
Daman kin dafa kwanki saiki hada a plate shikenan kingama.
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
Indomie da Egg sauce
Gaskiya inason indomie sosai saboda yanada dadi kuma ga saukin sarrafawa kuma zaka sarrafashi ta hanyoyi daban daban Zarah's kitchen -
-
Awaran Indomie
Inason awara amma wanna awarar indomien har yafi asalin awaran dadi ga saukin sarrafawa Nusaybah Umar -
Miyar ganye da kwai
#mukomakitchen wannan miya tana da dadi ga saukin sarrafawa kuma za'a iya ci da abubuwa da dama. Askab Kitchen -
-
-
-
-
-
Teba (tuwon garin kwaki) da miyar agushi
Yana da matukar dadi kuma ga saukin sarrafawa. Mrs Maimuna Liman -
-
-
-
-
-
Spicy Indomie Wid Scramble Egg
Good Morning Everyone Especially My Bossladies Anty Jameelah & Anty Aisha❤️💕💗Yaa Salam seriously wannan Abinchi yayi sosai wllhy. Just try it & Tank me later😉😋 Mum Aaareef’s Kitchen 👩🍳 -
-
-
Indomie with egg
idan ka dawo daga aiki kana jin yunwa baka da zabi sai na dafa indomie😋AA's kitchen
-
-
-
Wainar Fulawa (Kalallaba)
Kai wannan Abun Tai Dadi.. Yaronah yana sonshi kuma yaji dadinshi ga sauqy ga laushi ga Dadi.. Tnk Yhu Cookpad Mum Aaareef -
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13928295
sharhai