Farar Talia

Mum Aaareef
Mum Aaareef @cook_17475778
Portharcourt/Zaria

Gaskia ban taba chn abnchn nan ba sai da naje Kano aka bani nachi kuma naji dadi... Ina kanawa Ina godia Kwarai 😍😋😋😋

Farar Talia

Gaskia ban taba chn abnchn nan ba sai da naje Kano aka bani nachi kuma naji dadi... Ina kanawa Ina godia Kwarai 😍😋😋😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30minutes
mutane 2 yawan abinchi
  1. Taliya Daya
  2. Manja kadan
  3. TafarnuwaYajin
  4. Maggy star
  5. Kayan miya ;;; tomatoes, Tattasai, Albasa

Umarnin dafa abinci

30minutes
  1. 1

    Ki dafa taliyarki ya dahu saiki sakeshi a collander

  2. 2

    Ki yanka kayan miya kamar yadda na lissafo asama

  3. 3

    Kisoya manja tareda albasa ki aje plate kiyi servn, kizuba abubuwan dana lissafo, kichi shi kina jn dadi... Godia ba Adadi kanawa😍

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mum Aaareef
Mum Aaareef @cook_17475778
rannar
Portharcourt/Zaria
Kitchen Is My Pride & My Happiness
Kara karantawa

Similar Recipes