Burabiscon shinkafa (rice couscous)

menurahma bebeji
menurahma bebeji @menurahma

Shin Kin gaji da dafa shinkafa ba tareda wata kwaskwarima ba? Akwai hanyoyin sarrafa shinkafa da dama amma wannan na musamman neh da koa zaiyi sha'awa kuma zaiso yaci. Nayi shine specially sbd Babana ya kuma cinye tass😅😋

Burabiscon shinkafa (rice couscous)

Shin Kin gaji da dafa shinkafa ba tareda wata kwaskwarima ba? Akwai hanyoyin sarrafa shinkafa da dama amma wannan na musamman neh da koa zaiyi sha'awa kuma zaiso yaci. Nayi shine specially sbd Babana ya kuma cinye tass😅😋

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

1hr 30mins
5 people
  1. 1 1/2Shinkafa barzajjiya
  2. 3Attarugu
  3. Peas
  4. 3Bay leaves (optional)
  5. MIYA KUMA*
  6. 5Tumatir
  7. 4 tbspOil
  8. 4Attarugu
  9. 5Albasa madaidaita
  10. 2Red Chilli(shambu)
  11. 2Koren tattasai
  12. 6 tbspRagowar jar miya(leftover)
  13. Nama da ruwan naman
  14. Coriander powder
  15. Curry powder
  16. Turmeric powder
  17. Ginger powder
  18. Thyme
  19. Black pepper powder
  20. Dark soy sauce

Cooking Instructions

1hr 30mins
  1. 1

    Ki auna 2cups na barzajjiyar shinkafar ki ki wanke. Idan ta hausa ceh sekin rege sannan ki wanke da gishiri koh venigar shine ykesa tai wara wara sosai kisa abin tsanewa ki tsane ruwan

  2. 2

    Sai ki hada steamer ki dora a wuta kizuba shinkafar da dan gishiri da bay leave ki juya. Sekisa leda ki rufe saman ki dora murfin

  3. 3

    Bayan kowanne 15mins kidinga budewa kina yayyaffa ruwa kadan.

  4. 4

    Idan tayi rabin dahuwa seki zuba attarugu da peas ki juya ki cigaba d kula dashi har ya dahu

  5. 5

    Miyar kuma ga abinda zaki yayyanka sai jajjagen attarugu

  6. 6

    Farko dai zaki samu tukunya ki dora naman ki da albasa, coriander powder, black pepper powder, Ginger powder, ajino, salt, dark soy sauce, da thyme seki juya ki bari y dahu har ruwan ya dakko tsotsewa seki sauke

  7. 7

    Gashi nan na sauke

  8. 8

    Se ki dakko wani pan den kisa a wuta low se ki zuba mai, albasa da coriander ki juya n minti biyar. Ki saka Attarugu ki juya n minti biyu seki zuba Tumatir, ajino da salt ki kara juyawa ki rufe ya dahu hr tsawon minti biyar

  9. 9

    Bayan lkcn In kika bude zakiga tumatir din ya lankwame ya fitar d ruwan shi. Seki zuba koren tattasai da chilli ki soya n mnti uku.

  10. 10

    Seki kawo naman ki juye tareda ruwan ki zuba 6tbsp stew ki rufe ta dahu n minti 7. In kinaso ki kara dandano ma seki zuba

  11. 11
  12. 12

    In tayi kamar 5mins seki bude ki zuba turmeric kadan da kuma curry powder ki juya bi bari ta karasa 2mins din seki sauke

  13. 13
  14. 14

    Shknn an gamaaaaa na hada da dan Salad na Tumatir, carrot, cucumber d koren tattasai

  15. 15
Edit recipe
See report
Share
Cook Today
menurahma bebeji
menurahma bebeji @menurahma
on

Comments (3)

Heelert's Kitchen
Heelert's Kitchen @heelert
Assalama alaikum Dan Allah zanyi sharing zuwa facebook

Similar Recipes