Miyar wake

Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
Yobe State

Gsky miyar nan ta musamman ce munji dadin wannan miya nida iyalaina gdya mai yawa a gareki @fiddy's kitchen

Miyar wake

Gsky miyar nan ta musamman ce munji dadin wannan miya nida iyalaina gdya mai yawa a gareki @fiddy's kitchen

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Farin wake ko jan wake
  2. Naman kaza,kifi ko jan nama
  3. Attaruhu,tumatur,tattasai
  4. Albasa
  5. tafarnuwada Citta
  6. Sinadarin dandano
  7. Curry,thyme,turmeric da mix spices
  8. Kanwa kadan (optional)
  9. Man kuli/manja

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko ki gyara wakenki ki dan jikashi,sannan ki wanke tasss ki cire bayan kamar yadda zakiyi kosae ko alala...

  2. 2

    Saeki zuba waken a tukunya kisa kanwa kadan ko albasa (hkan zae taemaka masa gurin saurin dahuwa)kisa ruwa daedae wanda zae dafashi lugufff...

  3. 3

    Kisa namanki a tukunya daban kisa citta, tafarnuwa, albasa, sinadarin dandano da spices dinki ki dafa naman har sae ya dahu...

  4. 4

    Saeki zuba markadadden kayan miyanki akan naman ki dafasu...

  5. 5

    Idan y dahu saeki zuba veg oil,ki zuba wakenki da kika dafa,ki kara sinadarin dandano, albasa da curry...

  6. 6

    Saeki juya miyarki yadda komae zae hade,ki rage wutar ki barta ta turarah na 5mins zakiga tayi kauri sosae.

  7. 7

    Wannan miyar tna da dadi sosae da tuwon shinkafa,rotis koma bread musamman tasha kifi hmm...😋💯

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
rannar
Yobe State
Cooking is my favorite
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes