Gyara girkin
See report
Tura

Kayan aiki

  1. 3 cupsFlour
  2. 1/2 cupSugar
  3. Yeast 1 tbp
  4. Mai na suya
  5. 1 1/2 cupRuwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki tankade flour dinki ki saka yeast da sugar ki juya saiki kwabashi da ruwan dumi ki samu wuri me dumi ki aje y tashi

  2. 2

    Bayan yatashi sai kidaura pan a wuta kisa mai idan yayi zafi sai kirika diban kullin kadan kadan kina sawa aciki kina soyawa da zaran yayi golden brown ki sauke haka zakiyi tayi har kigama

  3. 3

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

sharhai

Wanda aka rubuta daga

Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
rannar
Yobe State
Cooking is my favorite
Kara karantawa

Similar Recipes