Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki per boiling shinkafa sannan ki maida ta ta idan zaki maida ta zakisa dan mai da carrot. Idan ta qarasa dahuwa kin kashe se ki yayyanka alayyahu qanana ki wanke ki sa ki jujjya ki juye shikenan. Se ki serving da miyar da kike so nide nayi serving nawa da meat balls sauce😋😋😋

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
@M-raah's Kitchen
@M-raah's Kitchen @cook_13834336
rannar
Kano

Similar Recipes