Kunun alkama

Mam's Maishanu
Mam's Maishanu @4rmat2mim
Sokoto

Alkama Nada amfani sosai ga dadi

Kunun alkama

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Alkama Nada amfani sosai ga dadi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

20min
2 yawan abinchi

Umarnin dafa abinci

20min
  1. 1

    Zaki gyara alkamarki ki niqata a yi miki gari

  2. 2

    Ki saka ma garin ruwa ki kwaba da Dan kauri kamar dai zakiyi komande

  3. 3

    Ki Dora ruwa a tukunya idan sun tafasa ki zuba wannan kullun a ciki ki cigaba da juyawa har yayi kauri

  4. 4

    Shikenan sai ki saka madararki da suga

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mam's Maishanu
Mam's Maishanu @4rmat2mim
rannar
Sokoto

sharhai

Similar Recipes