Kayan aiki

  1. 1/2pack spaghetti
  2. 1tatase
  3. 1attarugu peper
  4. 2garlic
  5. 1big onion
  6. 1tablespoon curry
  7. 2maggi cube
  8. Oil

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko na dora ruwa kan wuta daya tafasa sai nasa spaghetti aciki na zuba gishiri da oil kadan,da ya nuna sai juye na tsane

  2. 2

    Na dora pan kan wuta nasa oil nasa onion sana nasa jajage tatase, attarugu, garlic na soya sama sama sai nasa maggi, curry na kara soyawa

  3. 3

    Sana na zuba dafafe spaghetti na yanka albasa na zuba a kanshi na hadesu

  4. 4

    Dama inada gashashe nama kaza sai na dora a kanshi😋😋

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Wanda aka rubuta daga

Maman jaafar(khairan)
rannar

Similar Recipes

More Recommended Recipes