Dublan

Dublan snacks ne na gargajiya yawanci hausawa na yinsa wajen biki a cikin GARA, yana d dadi sosai ga sauki 🥰 alhamdulillah wannan shine karo n farko dana tabayin dublan and finally na samu abunda nake so💃🥰 hope you all try and cooksnap me😅 jzkllh khair @jaafar @jamitunau @Ayshat_Maduwa65 and all cookpad authors bismillah ku 🥰
Dublan
Dublan snacks ne na gargajiya yawanci hausawa na yinsa wajen biki a cikin GARA, yana d dadi sosai ga sauki 🥰 alhamdulillah wannan shine karo n farko dana tabayin dublan and finally na samu abunda nake so💃🥰 hope you all try and cooksnap me😅 jzkllh khair @jaafar @jamitunau @Ayshat_Maduwa65 and all cookpad authors bismillah ku 🥰
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki hade dry ingredients dinki wuri daya ki juya kisa oil ki juya komai y hade saiki saka ruwa kiyi making soft dough
- 2
Saiki gutsiri kadan dg ciki kiyi rolling dinshi da fadi da tsayi saiki rabashi biyu
- 3
Ki lankwasashi biyu saiki yayyanka kar y kai karshe, saiki bude shi
- 4
Saiki hade baki kmar yadda kk kallo, saiki dakko dayan bakin ma ki hade shi zai baki abu kamar hk👇 shknn kin gama d wannan style din sai n gaba🥰
- 5
Zaki sake ciran wani kiyi rolling dinshi ki ninka shi biyu ki yayyanka kamar n farkon
- 6
Saiki budashi ki ninka shi biyu ta tsaye saiki bude tsakiyar sa
- 7
Ki hade bakin saiki turashi ta tsakiyar ki fito dashi ta baya hk zakiyi a dayan bangaren ma shknn kin gama d wannan style din 🥰
- 8
Zaki sake rolling saiki fidda round shape saiki hade tsakiyar sa kmr hk👇 shknn kin gama d wannan style din 🥰
- 9
Zaki rolling ki fidda shape kmr hk 👇 zaki lan kwasa gefe d gefe ki hade su shknn shima kin gama 🥰
- 10
Shknn kin gama sai suya
- 11
Alhamdulillah angama suya sai kuma sugar syrup 🥰
- 12
Ga abun bukata Zaki matse lemon tsamin ki tace saiki zuba a abunda zakiyi ki zuba sugar ki daura a wuta kiyi t juya har sugar y narke, zakiga y danyi kauri kadan shknn done with sugar syrup 🥰
- 13
Saiki tsoma dublan dinki a ciki ki jujjuya ko ina y samu saiki fiddoshi hk zaki yi a dukkan sauran idan kin gama saiki barbare su d habba d ridi enjoy
- 14
Aci lpya 🥰
- 15
😋
- 16
Ok bye🥱
Similar Recipes
-
Dublan
Dublan nau 'i ne na snacks din hausawa mafi yawancin ana amfani dashi ne a kayan gara.sae dae wannan yazo da wani shape na dabam wato shape din ganye 🍂 Zee's Kitchen -
Dublan
#dublan Yanada dadi zaki iya bawa baki ko ayi kayan gara dashi koki kai wa mutane kayan sannu da shanruwa. Nafisat Kitchen -
Dublan
Dublan Yana daya Daga cikin kayan mu na gargajiya gashi yanada dadi da saukin yi Shiyasa nake son sa, mata da yawa nason yinshi amma saboda rashin injin taliya sai su hakura, to yanzu ga wata hanya da zakuyi abinku a saukake kuma a zamance yadda zai kayatar.#DUBLAN. Rahinerth Sheshe's Cuisine -
Dublan
#dubulan.Wannan abin nada matukar dadi wajan cinsa sannan An fi yinsa lokacin biki ummusabeer -
Mini dublan
Zanyi baku narasa mai zanyi mata sai nayi mata shi da kuma cucumber and lemon juice Khulsum Kitchen and More -
-
Dublan/diblan me kwakwa
Diblan Yana daya daga cikin kayayyakin da ake hadawa domin kaiwa amarya gara, wasu Kuma suna yin shi nie domin saukar Baki. Wasu Kuma kawai domin abin tabawa Kamar yanda Nima shine dalilina na yinsa. Dadinsa ya fita daban da sauran.😍😋😋 Khady Dharuna -
Dublan
#DUBLAN A kasarmu tagado Nigeria a Arewacinta mukanyi dublan ne a lokutan biki wa amarya yanacikin kayan garar biki da akanyiwa amare 😍😍😘😘 Mss Leemah's Delicacies -
Dublan
Gasar #Dublan... Shidai Dublan Anayinshine domin Nishadi dakuma jin dadin Rayuwa.. Akuma alaadar Hausa sukanyiwa Amarya.. Mum Aaareef -
Sinasir
Wannan shine Karo n farko da na taba yin sinasir Kuma Alhamdulillah yayi Dadi sosae Kuma yy kyau ko a Ido💃 Zee's Kitchen -
Doughnut 🍩
This is my online doughnut class recipe, I decided to drop it here fisabillillah🥰💖, zanyi kiranshi d update doughnut recipe 💃💃, and dan Allah kusani cikin addu'o'in ku bani d lpya 😓😢😭, Sam's Kitchen -
Korean pancakes 🥞
Pan cake, cake ne amma na kasko wannan pancake din n daban ne kuma na musamman 😅 ga sauki ga dadi 😋 uhmm uhmm wahala day ga wanda bai gwada wanga korean pancake ba 💃 @jaafar gdya ta musamman gareki gskya I enjoyed this pancake sosai Allah y kara lpya aita sanbado mna kasaitattun recipes muna gwadawa munajin dadin💃🥰 and cookpad babu abunda zumuce muku sai gdya tare d addu'ar alkhairi 🥰 Allah y kara girma Amen 🤲 Sam's Kitchen -
Dublan
#DUBLAN.dublan wani nau'in kayan zaki ne da ake yin shi da flawa a kasar hausa a raba lokacin biki,suna ko sallah.Musamman a biki yana daya daga cikin kayan garan da ake ji da shi,duk a kayan gara nafi son dublan. mhhadejia -
Dublan
Dublan tun muna yara idan zaayi buki anayi a gida amma da baya aka bar yi sede a tafi wirin masu sanna a sawo yanzu alhamdulillah komai yazo cikin sauki idan kina marmari yinkawai zakiyi kici da yara Jamila Ibrahim Tunau -
-
Dublan
#dublan .gaskiya ina.son dublan sabida yana.da Dadi sosai .Kuma yarana da mijina suna sunsa sosai .haka mamata tana sonsa .yana Da.di wajan motsa baki .kunaci Kuna fira. Hauwah Murtala Kanada -
-
Meat pie
I really enjoyed this meat pie hope kuma zaku gwada🥰 all cookpad authors bismillah ki💃😀 Sam's Kitchen -
-
-
Sinasir
Wan nn shine karo na farko dana taba yin sinasir naga recipe gurin chef ayza and Alhamdulillah yayi kyau sosai masha Allah khamz pastries _n _more -
Baked fish rolls
Barkanmu da shan ruwa Allah y karbi ibadun mu amen, baked fish rolls yanada dadi sosai g kuma sauki ina ftn ku gwada domin ku tabbatar d abunda nake fadi😍💃🏻 😍 ngd Sam's Kitchen -
-
Kitsattsen dublan
#FPPCNaga wannan girki tun wajen watanni 9 baya a wajen princess amrah lkcn ana cikin gasar dublan ya bani sha'awa amma sai nk jin kmr zai bani wahalar yi😩sai ynx na tattara qarfin gwiwar gwadawa......gashi dai bai samu wani hoton kirki ba amma muna godiya da gudummawarta garemu❤💥 Afaafy's Kitchen -
-
-
Dublan
A gaskiya ina son dublan sosai saboda garas garas din d yake a baki sannan kuma ga xakin suga hade d dan tsami tsamin lemo tsami nakasance tun a da in ankawo gara yana daga cikin abinda yake burgeni ga wata yar hanya yar uwa d xaki bi domin ki kawata dublan dinki ki bashi shape mai kyau kudai kawai ku gwada #Dublan mumeena’s kitchen -
-
-
Dublan
Wananan girki na dublan yayana da dadi musamman wajan biki ko taron suna haka yara najin dadin sa Haleema Babaye
More Recipes
sharhai (6)