Kayan aiki

  1. Shinkafa kofi daya
  2. Sugar kofi daya
  3. Citta
  4. Kanunfari
  5. Lemun tsami ko tsamiya

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki wanke shinkafa ki shanya sannan in ta bushe ki kai nika a tankade

  2. 2

    Se ki dafa sugar da tsamiya idan yayi kauri se ki tuka shinkafar

  3. 3

    Datayi kauri ki sauke ki mulmula ko ki zube a kwano a na diba da chokali

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Wanda aka rubuta daga

Ummi Tee
Ummi Tee @Ummitunau
rannar
Sokoto

Similar Recipes