Cake pops

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
Abuja

Wannan cake ne wadda ake gasata a pop cake toaster kusan duk dayane yadda nakeyinsa da cup cake dina banbancin kadan ne kawai. Dadi ba a magana yara na sonshi sosai musanman idan kayi musu a birthday ko a lunch bag zuwa school. Na sadaukar da wannan cake ga😂

Cake pops

Wannan cake ne wadda ake gasata a pop cake toaster kusan duk dayane yadda nakeyinsa da cup cake dina banbancin kadan ne kawai. Dadi ba a magana yara na sonshi sosai musanman idan kayi musu a birthday ko a lunch bag zuwa school. Na sadaukar da wannan cake ga😂

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Minti arbain
Mutane 3 yawan abinchi
  1. Flour cup uku
  2. Butter daya
  3. Sugar cup daya
  4. Kwai guda hudu
  5. Bakin powder 2 tspn
  6. 1 tbspnMilk flavor
  7. 1/3 cupmilk

Umarnin dafa abinci

Minti arbain
  1. 1

    Da farko Zaki buga sugar da butter har sai yayi creamy.

  2. 2

    Sai ki pass kwai naki daya bayan daya. Ki juya da kyau sai ki zuba flavor da kikeson.

  3. 3

    Sai ki zuba cake flour dinki akai kiyi mixing da kyau. Sai ki zuba ruwan madaranki. Ni nayi amfani da powdered milk ne sai na hade da ruwa 1/3 cup. Sai ki juya da kyau. Toh angama da barter din sai kuma gasawa

  4. 4

    Zaki samo pop cake ko cake pop ake cewa anyone dai sai ki kunna idan yadan fara zafi sai ki zuzzuba barter dinki a ciki.

  5. 5

    Note wannan ba kamar toast bread da sai kun jira toaster din ya kashe kanshi ba. Daga ya fara kamshi sai ka kashe daga sockets din for some seconds sai ka kuma kunnawa for like one minute dai ka bude kagani ko yayi.
    Zaki yi anfani da toothpick dinki kiga ko yayi.

  6. 6

    With time dai idan kanayin zaku gane yadda zakuyi anfani da toaster din. Kamshi kam ba a cewa komai sai hamdala. Zaki iya kina packaging ki siyar ko ma yara zuwa school ko ma visitors a changer salon yin cake

  7. 7

    Kunganshi nan abin shaawa

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
rannar
Abuja
cooking is my dream and also cooking is all about being creative
Kara karantawa

Similar Recipes