Kwakumeti

Khadijah Ahmad
Khadijah Ahmad @KhadysDelicacies1

Wannan Shine Karo na farko dana Fara Yin kwakumeti dakaina.Dalili kuwa shine naga wani Kwakumeti a hoto ne sai naji mezai sa bazan gwada da kaina ba,Kuma Alhamdulillah Kowa yaji dadin shi.

Kwakumeti

Wannan Shine Karo na farko dana Fara Yin kwakumeti dakaina.Dalili kuwa shine naga wani Kwakumeti a hoto ne sai naji mezai sa bazan gwada da kaina ba,Kuma Alhamdulillah Kowa yaji dadin shi.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kwakwa
  2. Sugar
  3. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da Farko zaki Bare Kwaka sai ki gurza Ki sai ki bazata Ta sha iska

  2. 2

    Bayan kwakar tasha Iska saiki dora sugan ki a wuta ya narke ya yi ja. Idan yayi ja sai ki zuba wannan Gurzajjiyar kwakwar taki ki tuka har sai ta hade jikin ta

  3. 3

    Sai ki sauke ki shafa Mai a hannunki ki fara dunkule ta har sai ta hada jikin ta.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Khadijah Ahmad
Khadijah Ahmad @KhadysDelicacies1
rannar

sharhai (3)

Similar Recipes