Kwakumeti

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2Kwakwa
  2. 1/2Sugar
  3. 1 tbspSai flavour

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki gurza kwakwan ki

  2. 2

    Sai ki samu frying pan ki zuba kwakawan ki dakika gurza Sai ki zuba zuba sugar ki da flavour kita guyawa kar ki barshi ki tafi zakiga ya fara hadewa ki cigaba da guyawa zakiga ya fara bajewa har yayi brown.

  3. 3

    Shikenan Sai ki sauke

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Aisha Magama
Aisha Magama @aysha3550
rannar
Kaduna
Ina matukar son in Iya girki kuma ina so in zama qwarariya💝
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes