Suya

Anisa Maishanu
Anisa Maishanu @amaishanu
#Sokotostate

Muna godiya ummu wali Allah ya saka da Alkharri

Tura

Kayan aiki

1hr
2 yawan abinchi
  1. Alabo
  2. Kwai
  3. Kayan dandano

Umarnin dafa abinci

1hr
  1. 1

    Zaki kwaba garin alabon ki sai ki sa masa ruwa ba dayawa ba yadda zaa iya mulmulashi ba tare da wargaje ba sai asa maggi albasa da sauran kayan dandano bayan an sa sai a mulmulashi kanana kana

  2. 2

    Bayan an mulmula shi sai asa cikin ruwan kwai ana sawa kadan kadan ana soyashi har a gama

  3. 3

    Shikenan sai a barbada yaji aci dadi lafiya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Anisa Maishanu
Anisa Maishanu @amaishanu
rannar
#Sokotostate
Ina matukar son girki wallahi
Kara karantawa

sharhai (5)

Similar Recipes