Kayan aiki

  1. 2 cupsFlour
  2. 1 cupsugar
  3. 1 tspvanilla flavor
  4. 4eggs
  5. 1 tspBaking powder
  6. 150 gbutter
  7. 90 gmilk

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Farko a zuba butter da sugar a mixer ayta bugawa har yayi laushi snn asa madara kwai baking powder, vanilla da flour ay mixing sosai.sai a kunna toaster a shafa butter a gasa.

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Wanda aka rubuta daga

Ummouh Muhammad
Ummouh Muhammad @Cookhafsat2017
rannar
Katsina State

Similar Recipes

More Recommended Recipes