Tura

Kayan aiki

  1. Gyada
  2. Gishiri
  3. Ruwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki fara tsaftace gyadarki

  2. 2

    Ki wanke ta

  3. 3

    Ki zuba ruwa a tukunya suyi zafi ki zuba gishiri

  4. 4

    Ki zuba ta tayi ta dahuwa Sai a sauke

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Khady’s kitchen
Khady’s kitchen @deezaarh____
rannar
Sokoto State, Najeriya
nothing brings people together than food...if I say food I mean the good one...🥰 proud of my hands🙌.
Kara karantawa

Similar Recipes