Plantain da scramble egg 🍳

Oum Nihal
Oum Nihal @cook_19099806
Kano. Ng
Tura

Kayan aiki

  1. 2Plantain
  2. Kwai
  3. Mai
  4. Tumatur. Albasa
  5. Dandano
  6. Black pepper

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Nawanke plantain nayanka nasiya

  2. 2

    Nayanka tumatur nayanka albasa nasa dandano. Black pepper nafasa Kwai na hada nasoya awuta mara zafi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Oum Nihal
Oum Nihal @cook_19099806
rannar
Kano. Ng
inason girki sosai Kuma akodayaushe inason naga nakoyi wani sabon Abu gameda girki.
Kara karantawa

sharhai (2)

Similar Recipes