Chips and scrambled eggs 😋😋

Zulaiha Adamu Musa
Zulaiha Adamu Musa @cook_36044083
Yobe State

Munji dadinsa sosai yana da Dadi wajen Breakfast inason dankali kuma sosai😍💃💃

Chips and scrambled eggs 😋😋

Munji dadinsa sosai yana da Dadi wajen Breakfast inason dankali kuma sosai😍💃💃

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Dankalin turawa
  2. Mai
  3. Eggs
  4. Albasa
  5. Attaruhu
  6. Maggi
  7. Salt kadan
  8. Kayan kamshi
  9. Kayan dandano
  10. Curry

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko Zaki fere dankalin turawanki ki yanka dogi kmr yadda kika gani a photo

  2. 2

    Inkin Gama ferewa se ki wanke ki tsane a colander kisa salt kadan kijuya sae ki ajiye

  3. 3

    Ki dauko kaskonki me tsafta ki daura a wuta kizuba mai aciki in yyi zafi seki kawo dankalinki da kika ajiye a gefe kizuba kibarshi ya dahu ya kuma soyu in yyi zakiga ya kame jikinsa ya Dan soyu kuma seki kwashe haka zakiyi tayi har kigama shikenan chips ya kammala seki ajiye a gefe

  4. 4

    SCRAMBLED EGGS

    Zaki fasa eggs dinki a bowl kisa Maggi ki yanka albasa seki kada shi ki ajiye a gefe

  5. 5

    Ki dauko kasko kisa mai kadan in yyi zafi seki kawo wann egg din da kika kada ki xuba aciki in ya kame jikinsa kafin ya soyu seki dagargaza shi ki jujjuya shi kikawo jajjagen attaruhu kisa kisa Curry kisa kayan kamshi da kikeso ki Kara Maggi inkinaso seki cigaba d juyawa zakiga komi yahade jikinsa yyi kmr y Dan soyu shikenan ya kammala seki kwashe

  6. 6

    Aci Dadi lfy💃💃😍😋😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zulaiha Adamu Musa
Zulaiha Adamu Musa @cook_36044083
rannar
Yobe State
inason girki sosae gaskiya💃💃💞💞💔💔
Kara karantawa

Similar Recipes