Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki gyara latas dinki sai ki wanke shi tas ki cire duk wata kasa kisa gihsiri ki wanke
- 2
Bayan nan sai ki wanke su tumatur dinki da albasa da cucumber ki aje gefe
- 3
Ki dauko latas din ki sai ki yanka shi manya da dan girma sai ki kawo tumatur da albasa da cucumber ki yanka su suma
- 4
Bayan nan sai ki dauko bana da ketchup ki zuba a kwano ki kawi yaji ki zuba da dan black pepper ki juya ko ina ya hade sai ki kawo salad da sauran kayan ki jera a tire ki kawo hadin bama din ki zuba shima ki matsa lemun tsami sama kadan shikenan kin gama zaa iya ci da shinkafa da sauran su
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
Tilapia fish salad 🥗
Gsky ku gwada wnn salad din yana dadi sosai,sannan ga qarin lpy a jiki. Fatima muh'd bello -
-
-
-
Salad na gargajiya
Inason wanan salad din saboda yanada sauqi ga dadi da kara lafiya Ummu Ahmad's Kitchen -
-
-
-
-
Macaroni salad 🥗
#omn. Ina da bama kusan wata 6 a fridge shi ne yau na dakko nayi macaroni salad da ita. alhamdulillah munji dadin sa Ummu Aayan -
-
Shawarma salad
#Shawarma salad, wanan shawarma naqirqiritani da basira da Hikima da Allah yabani bangani ga kuwaba kuma banjin ga kuwa ba nayi anfani dahikima da basira da Allah yabani, kasanciwata Abincina innaqirqirashi da basira da Hikima da Allah yabani Umma Ruman -
Shawarma mai nama da latas
Yana da dadi kuma ana iya cinsa akoda yaushe, ko kuma ayima baki shi Mamu -
-
-
-
-
Salad Mai mukarmashed, crispy salad 🥗🥗🥗🥗🥗
Hum wannan salad din tanade shi da irin parsley rice din nan ba a magana gashi cikin sauki Masha Allah ummu tareeq -
Appetite Salad
Wannan hadin salad din yana sa sha awar cin abinci Koda mutum bashi da lafiya idan yaci zai ji dadin bakinsa😋😋 Gumel -
-
Hadin Salad
Wannan kwalliya ta salad mai gida da abokin shi sun yaba da ita😍yasa sun himman tu da cin abincin sosai, kuma naji dadin hakan matuqa#myfavouratesallahmeal Ummu Sulaymah -
-
-
-
Creamy sweet corn salad
#kitchenhuntchallange daga Amzee’s kitchen, wannan salad din yanada dadi matuka wlh ku gwada zaku bani lbr😋😋 Amzee’s kitchen -
Plating din salad
Plating salad din na musamman ne saboda yanda yake daukan ido gashi kuma tsaftatacehauwa dansabo
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15706994
sharhai (4)