Kayan aiki

  1. Ayoyo
  2. Kayan dandano
  3. Kanwa
  4. Kayan miya
  5. Kayan kamshi
  6. Bandan kifi(inkinaso zakisa nama)
  7. Manja

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki gyara ayoyonki saikimarkada kayan miyanki saiki daka daddawanki tareda citta kananfari saiki jika bandan kifinki da ruwan zafi

  2. 2

    Dafarko zaki sa ruwanki yatafasa saiki zuba ayoyonki tare da kanwa da daddawa kidafasutare in sundahu ki kwasheshi a gefe,

  3. 3

    Saiki daura wani tukunya kisa manja inyayi zafi kisa albasa saikisa tafarnuwanki kidan soyashi kadan saikikawo markadedden kayanmiyanki (banda tumatir akeyin miyar ayoyo) saiki dauko gyareren kifinki shima kisashi kisoyashi saiki saka kayan kanshinki kibariyadanjiwuta saikayan dandanonki shimakisakashi (kidan rage gas dinki) kirufe tukunynki kadan 4 mnt.

  4. 4

    Saikibudeahi kidauko dafeffen ayoyonki kizuba akai (inkinaso kuma basaikin zubaba saikisauke in anzo ci azuba ayoyo sai asaka soyeyen miyar akan ayoyon)ammanikam nahada akan gas sainabarsa yasake turara sainasaukesa. Anacinsa datuwon shinkafa ko namasara D.S.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Yar'mama's Kitchen
Yar'mama's Kitchen @cook_32013423
rannar

Similar Recipes