Kayan aiki

2hour
2 yawan abinchi
  1. Farar shinkafa
  2. Ruwan dumi
  3. Mai na girki
  4. Green beens
  5. Carrot
  6. Cavvage
  7. Tattasai
  8. Tumatur
  9. Sinadarin dan dano

Umarnin dafa abinci

2hour
  1. 1

    Zaki sami pot dinki ki zuba ruwan dumin ki dai dai misali seki dora a wuta daya tafasa seki dakko shinkafar ki ki zuba idan t kusa dahuwa seki sauke ki wanke ta ki zuba ruwa kadan seki maida t Kan wuta data turara seki sauke ki zuba a flask..

  2. 2

    Zaki zuba mai a cikin tukun yar ki da yayi zafi saiki dakko wannan kayan miyan naki daman all ready kin yi blending nasu seki zuba a hankali kina juya wa dakin ga sun fara so yuwa seki dakko kayan lambun ki daman kin yan kasasu yadda kk buqata seki zuba a cikin soyayyr miyar ki seki zuba ruwa kadan b d yawa b seki kawo sinadarin dan danon ki ki zuba ki rufe shike nan kin gama miyar ki aci dadi lpy..

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Wanda aka rubuta daga

Rukky's kitchen 👩‍🍳
rannar

Similar Recipes

More Recommended Recipes