Chocolate bar cookies

Fatima Aliyu
Fatima Aliyu @Teemasbakery

Abu ne na musamma sbida yna da dadi yana kuma da ban shaawa ana iyaci hak ana sha d shayi

Chocolate bar cookies

Abu ne na musamma sbida yna da dadi yana kuma da ban shaawa ana iyaci hak ana sha d shayi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2 cupFulawa
  2. 1/3 cupButter
  3. Sugar 1/2 cu
  4. Egg
  5. Vanilla flavour
  6. Coco powder 1/3 cup

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Xaki xuba sugar da butter da kawae kiyi mixxing lkci daya sai kikawa flavour kisa sai xuba fulawa dinki ki murxa ta hade jikinta sai ki raba kwabinki biyu amman daya yafi yawa kadan din sai ki kaho coco powder dinki kisa.

  2. 2

    Sai ki gutsiri vanilla kwabinki ki murxa yayi fadi sai ki dauko kwabin coco powder ki gutsira sai mulmulashi sai ki sa atsakiyar wnn white kwabin sai ki nannade sai ki yank ydda kikeso

  3. 3

    Sai ki gasa shiknan

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima Aliyu
Fatima Aliyu @Teemasbakery
rannar

sharhai

Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
Wannan zanyi dadi sosai musamman a wannan lokacin n sanyi ka hada da zazzafan tea😋😋💃

Similar Recipes