Tura

Kayan aiki

  1. Maman kai saniya
  2. Mai
  3. Gishiri
  4. Kayan Miya
  5. Maggi
  6. Spices
  7. Albasa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki wanke nama sai ki dora a wuta kisa gishiri spices albasa ki rufe yayi ta dahuwa tsawon 45mint sai ki zuba kayan Miya ki kisa Mai kadan sai kirufe kibarshi sai yanuna yayi laushi

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
bilkisu Rabiu Ado
bilkisu Rabiu Ado @cook_20896228
rannar

Similar Recipes