Soyayyar koda

Samira Abubakar
Samira Abubakar @samrataadam
Sokoto State

Nayi tunanin na gasa wannan koda amma kuma sai Nepa suka dauke wuta,shine na gasata acikin frying pan kamar na soya

Soyayyar koda

Nayi tunanin na gasa wannan koda amma kuma sai Nepa suka dauke wuta,shine na gasata acikin frying pan kamar na soya

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kidney
  2. Spice
  3. Maggi
  4. Salt
  5. Albasa
  6. Mai
  7. Cucumber

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki wanke koda kiyankata iya daidai girman da kikeso,saiki bari ruwan su tsane. Sannan saiki zuba mai acikin frying pan ki kawo kodar da kika aje,ki zuba acikin mai kin kina jujjuyawa. Mai din da zakisa kadan bada yawaba

  2. 2

    Idanma akwai sauran ruwa acikin kodar zasu shenye,kinayi kina jujjuyawa. Kada ki cika wutafa da yawa. Sai barbada gishiri kadan,kisa maggi da km spice din da kikeso ki juya

  3. 3

    Idan kikaga ya kusa kadan ya rage saiki zuba albasa din,ki jiya

  4. 4

    Bayan yayi saiki kwashe,kisa cucumber asama. Zaki iya ci haka ko kuma kihada wani abinci kamr jollof ko shinkafa da miya koma yanda kike bukata

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Samira Abubakar
Samira Abubakar @samrataadam
rannar
Sokoto State

Similar Recipes