Kwadon Salak

T_Cool_Snacks_And_More @tcoolskitchen
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki yanka salak dinki, ki wanke shi da gishiri sosai, ki tsaneshi a kwalanda
- 2
Zaki wanke ragowar kayn ki yayyanka su, ki goga Kara's koki yanka, seki hada Akan salak din ki juya, ki kawo mai kadan ki xuba, ki kawo Maggi ki barbada, seki kawo hadadden kuli kulinki ki xuba ki juya ko ina ya hade jikinsa. Shikenan
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
Kwadon Salak😝
Sanin amfanin ganye a jikin dan adam yasa nayi mana wannan kwado mai tattare da kayan lafiya a jiki ga kuma dawo da dandano na baki uwa uba ga buda ciki yasa kaci abinci cikin nutsuwa🤗mahifiya tah tana son wannan kwadon shiyasa na koya don lokacin ina gida nina ke mata shi kullum dashi take fara buda baki bayan tasha kayan itatuwa😄#Iftarrecipecontest Ummu Sulaymah -
-
Salak din gargajiya
Barkan mu da shigan shafin cookpad na hausa. Ayau na kawo muku yadda ake had a salak na gargajiyance. Ayshat Adamawa(U. Maduwa) -
-
Hadin ganyen salak
Yanada matukar amfani cinsa musammam masu hawan jini,sugar yana kara musu lfy sosaiseeyamas Kitchen
-
-
Dafadukan Shinkafa da salak
Shinkafa abincine mai dadi mai farin jini a gurin al'umma uwar gida gwada girka dafadukan shinkafa dan tabbatar da zancena. Umma Sisinmama -
-
-
-
-
Hadin salak
Na kasance maison hadin salak dinnan a koda yaushe saboda yanada dadi dakuma qara lpya shiyasa nace bari na rabashi daku Rushaf_tasty_bites -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Kwadon salad
Yanzu lokaci ne na kayan gona masu kyau..cinsu na karawa jiki lafiya Heedayah's Kitchen -
Kwadon yakuwa
Hadin yanada dadi sosai ga kara lfy. Kwadon yakuwa yana daya daga cikin abincin gargajiyan da ake cinsa a mararce. Khady Dharuna -
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15879825
sharhai (3)