Kayan aiki

30min
3 yawan abinchi
  1. Fulawa kofi2
  2. 2 tbsMadarar gari
  3. 1 cupRuwa
  4. 2Kwai
  5. 1/2 tbsBaking powder
  6. Sugar cokali uku
  7. 2 tbsButter
  8. Gishiri kadan

Umarnin dafa abinci

30min
  1. 1

    Zaki samu mazubi me kyau ki zuba madarar ki da ruwa ki FASA kwai a wani rubber kisa melted butter ki a chiki ki Kada sosai se ki zuba chikin madarar da kika hada

  2. 2

    Ki samu flour dinki ki zuba sugar da baking powder da gishiri a chiki ki juya sosai

  3. 3

    Se ki dinga zuba flour dinki a chikin mixture dinki na madara kiyi amfani da mixer KO whisk ki dinga zubawa kadan kadan har yayi kauri

  4. 4

    SE kisa butter KO mai ki soya Note:kisa mai wuta kadan karya kone

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

sharhai

Cook Today
miss leeyarh
miss leeyarh @missleeyarh
rannar

Similar Recipes