Kayan aiki

15min
2 yawan abinchi
  1. Kabej
  2. Dafaffan kwai
  3. Karas
  4. Albasa
  5. Cucumber
  6. Mayonnaise

Umarnin dafa abinci

15min
  1. 1

    Ki yanka cabej ki wanke ki tsane

  2. 2

    Ki yanka dafaffan kwan
    Ki wanke karas, cucumber da albasar ki yanka su

  3. 3

    Ki samu babban bowl ki zuba cabej,karas, kwan,cucumber da albasar ki juya se ki kawo mayonnaise ki juya.

  4. 4

    Shikenan aci dadi lpia 😋😋😋

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

sharhai

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Bari ashe yau inyi jollof tunda ga coleslaw

Wanda aka rubuta daga

Ummu Aayan
Ummu Aayan @Sadiyanahajakitchen
rannar
Kano

Similar Recipes

More Recommended Recipes