Yamarita

Oum Nihal
Oum Nihal @cook_19099806
Kano. Ng

Girki domin budabaki #iftar #ramadanclass

Tura

Kayan aiki

1hr
3 yawan abinchi
  1. Doya
  2. Kwai
  3. Fulawa
  4. Mai. Dandano
  5. Black pepper. Gerlic powder
  6. Albasa. Salt

Umarnin dafa abinci

1hr
  1. 1

    Dafako na fere doya nadafa da gishiri kadan. Sai nazuba fulawa aflate nasa gerlic powder da black pepper sai gishiri kadan na motsa

  2. 2

    Na yanka doyata na fasa kwai nasa albasa da black pepper aciki sai nakada shi sai nadora mai awuta

  3. 3

    Nafara saka doyar aruwan kwai sainasa a fulawa saina mayar ruwan kwai saina soya. Haka natayi har nagama shikenan ba wahala

  4. 4

    Nacishi a abincin safe kuma zaiyi dadi da iftar. Zaka iyaci da kowacce irin souce

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Oum Nihal
Oum Nihal @cook_19099806
rannar
Kano. Ng
inason girki sosai Kuma akodayaushe inason naga nakoyi wani sabon Abu gameda girki.
Kara karantawa

Similar Recipes