Meat pie gashin tukunya

ZeeBDeen
ZeeBDeen @ZeeBDeen

Na samu recipe din wurin @abgkyari kuma yayi dadi sosai

Meat pie gashin tukunya

Na samu recipe din wurin @abgkyari kuma yayi dadi sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Cup2 na fulawa
  2. 1Egg
  3. 1/2 cupButter
  4. 1/4 cupRuwa
  5. 1/2 tspgishiri
  6. 1/2 tspbaking powder
  7. Nama
  8. 2 cupsNikakken nama
  9. Albasa
  10. Gishiri da maggi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Farko zaki hada duk kayan hadin ki banda ruwa kiyi ta murzawa har ya zama kamar breadcrumbs sannan sai kisa ruwan kiyi ta juyawa har a samu dough mai kyau

  2. 2

    Sai a ajiye a friend zuwa minti 30

  3. 3

    Sai ya yanka albasa a hada da nama a soya su sama sama asa su gishiri da Maggi idan ya dahu sai a juye

  4. 4

    Sai a dauko wannan dough a murza shi a diba nama a zuba a rufe.. Sai a danne bakin da cokali mai yatsu har a gama duka.. Zaa iya shafa ruwan kwai idan Ana so

  5. 5

    Sai a Dora tukunya a wuta asa wani Abu a kasa sannan asa wani murfin tukunya da zai shiga ciki sai a jera a bisa a rufe har ya gasu

  6. 6

    Zaa iya ci haka ko da shayi ko da lemu

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
ZeeBDeen
ZeeBDeen @ZeeBDeen
rannar

Similar Recipes