Tura

Kayan aiki

awa daya
4 yawan abinchi
  1. Alayyaho
  2. Gyadar miya
  3. Tumatir attaruhu tattasai albasa
  4. Maggi gishiri da spices
  5. Nama ko bushashshen kifi ko duka

Umarnin dafa abinci

awa daya
  1. 1

    A gyara kayan miya a wanke a jajjaga su a zuba a tukunya a dora a wuta a zuba manja in sun fara soyuwa sai

  2. 2

    A gyara gyada a daka ta a turmi a zuba akan kayan miyan da ruwan kadan sbd kar ya kone ana juyawa akai akai na saka maggi gishiri da spices

  3. 3

    A gyara alayyaho a wanke shi tas a yanka su kanana na xuba akai na gauraya sosai na barshi na mintina kadan sai na sauke na ci da tuwon shinkafa.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hafsatmudi
Hafsatmudi @Hafsatmah08
rannar
Bauchi

Similar Recipes