Faten Irish da zogale

Nanah Muhammad
Nanah Muhammad @Ab19cd0885

Faten Irish da zogale

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

40minutes
1 serving
  1. Irish potato,
  2. albasa,
  3. attarugu
  4. Mai,
  5. Maggie,
  6. Zogale,
  7. gishiri
  8. Tomatoes
  9. curry

Umarnin dafa abinci

40minutes
  1. 1

    A dafa zogale ya dahu

  2. 2

    A soya kayan miyan sama sama sai a zuba ruwa dai dai, sai a sa Maggie da curry

  3. 3

    Inya tausa sai a zuba Irish din da zogale

  4. 4

    In ya dahu a sauke

  5. 5

    A raba

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Nanah Muhammad
Nanah Muhammad @Ab19cd0885
rannar

sharhai

Similar Recipes