Tura

Kayan aiki

30mintuna
Daya
  1. Aya kofi 3
  2. Kwakwa 1
  3. dabino 10
  4. sugar
  5. flavor chokali
  6. dabino 10
  7. citta 3

Umarnin dafa abinci

30mintuna
  1. 1

    Da farko Zaki gyara ayar ki sai ki wanke ta ki sirfa ta a turmi

  2. 2

    Sai ki wanke ta ki cire tsakuwarta sai ki zuba kwkwa ddabino da citta

  3. 3

    Sai a markdata saiki ta ce ki sa sugar d flavor na kunun Aya sai a ice block

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
aixah's Cuisine
aixah's Cuisine @aixah123
rannar
Zaria/Nigeria
I love cooking, in fact cooking is my dream
Kara karantawa

Similar Recipes